Sujada

Jerry K

Munyi maka sujada
Oh ya Allah
Mun dogara ga kai 2x
Chorus:
Kai ne mai girma
Kai ne maiI hikima
Kai ne mai iko
Ka isa yabo
Bridge:
Yesu Yesu
ni na gaskan ta
zunubai na
Kai kaga farta

Lyrics provided by https://agmlyrics.com/