Munyi maka sujada Oh ya Allah Mun dogara ga kai 2x Chorus: Kai ne mai girma Kai ne maiI hikima Kai ne mai iko Ka isa yabo Bridge: Yesu Yesu ni na gaskan ta zunubai na Kai kaga farta